Saturday, August 1, 2015

HADIZA GABON Tayi Magana Batun Rawa Tsirara

Dan Karanta Cikakken Hirar nan, a nemi Mujallar Jaruman Kannywood mai fitowa



Wani bidiyo ya bayyana da Sunan hadiza gabon ce tayi Rawa tsirara wasu suna ganin itace wasu suna ganin ba ita bace Haka dai wasu suke cewa ya kara tabbatar da
itace.domin an bayyana surarta  da.  fuskarta
harzuwa tafin kafarta.sannan akwai wani gilas
da take yawan sawa idan zata fita wani wajen
Sannan  sukace ita kanta Hadiza har
yanzu bata karyata ba.
Haka ma wani ya shaida mana wannan rawa
tsirara Hadiza gabon ce tayi. Yace Babu wata majiya mai kyau da ta bayyana
Hadiza Gabon ta bayyana ba ita bace. Wanda
sanin kowane duk wanda ake zargi da aikata
masha'a matsawar bai aikata ba, to fitowa fili
yake ya kare kanshi koda baza'a yarda ba. Amma
ita Hadiza shiru ake ji taki kare kanta. Tayaya
baza ace ita bace?


Amma daga bangaren  jaruman fina finan Hausa wani  jarumin Hausa Fim yace
sabanin fahimta ne akan zargin da akeyiwa Hadiza
Gabon na rawa da tayi tsirara.
Yace wannan karyane akayiwa
Hadiza Gabon, kuma hadin kwamfiyutane kawai,
amma ko kama da ita basuyi ba. Domin waccan ba bahausa bace ma, yaci gaba da cewa komai aka kwaso sai anufo 'yan Fim dashi wannan sharrine ai Hadiza ba mahaukaciya bace. Haka dai wasu sukai ta gardama akan bidiyon Sakamakon yada jita jitar da akeyi akeyi da kuma musu akan rawar Hadiza Gabon cikin ikon Allah wakilinmu Na Katsina ISAH BAWA DOREO ya samu damar zantawa da Hadiza Gabon gaamsar da ta basa:




Ai ina tunanin ko ni arniyace bazan iya yin hakanba, komai za'a bani, sannan yaren da akeyi a wurin kamar Spanish Ne ko Mexican, ba yaren najeriya ko Niger, ko Gabon bane, sannan nafi wannan tsinanniyar girman jiki da sauran abubuwa, duk da yake abin mamaki ta kusa yin kama dani a fuska, amma bani bace ba. Bazan taba lalacewa irin haka ba.




Dan Karanta Cikakken Hirar nan, a nemi Mujallar Jaruman Kannywood mai fitowa ( Fitowa ta 3 )


3 comments:

  1. Bana son hadiza gabon dan bata birge ni amma bazan taba yarda tayi rawa tsirara ba dan iskancin ta bai kai nan ba.

    ReplyDelete
  2. Bata sahun wadanda nake so a kannywood amma ba yadda za'ayi ta aikata Wannan munmunan aiki irin Na kafuran baya haba tasan ansanta amma ta aikata Haka a.a Ai Wanda duniya bata sanshiba shine yake Wannan badala Allah yakare ta daga sharrin mahassada

    ReplyDelete
  3. Koma dai ya abin yake,Allah ya kyauta sai ki kara da kamun kai.

    ReplyDelete