Thursday, February 15, 2018

Barayi sun yiwa AISHA ALIYU TSAMIYA fashi



Barayi sun yiwa AISHA ALIYU TSAMIYA fashi

a kwanakin baya da suka wuce wasu barayin fasaha na yanar gizo sun yi awun gaba da shafin Aisha Tsamiya na instagram, wanda ya matukan daga mata hankali, shafin na dauke da mabiya sama da dubu dari biyar (500k follower) a yanzu dai ana kokarin gani cewa account din ko zai dawo, duk da dai an cire rai da shi.

No comments:

Post a Comment