Wednesday, November 19, 2014

NEW MAGAZINE: Jariman Kannywood

 
Ina Masoyan Finafinan KANYWOOD!!!
Ina Masu san shiga Harkar Fim ta Kannywood!!!

Muna Gabatar Muku da sabuwar Mujalla ta Kannywood Mai Suna "Jaruman Kannywood". Ku nemi wannan sabuwar jarida dan bawa idanunku abinci. zaku samu cikakkun bayanai game da harkar kannywood, Daga Acting, Producing, Writing, da kuma zaku samu bayanai akan yadda ake shiga harkar fim, ake fara shirya fim, kalubalai da ake fuskanta, da wasu abubua. Kuna iya samin wannan Jarida a kasuwa. kuma na nesa da gida kan iya Siyan PDF dan karantawa a Computer ko Babbar waya. dan Karin Bayani kuna iya tuntubar wa'innan lambar

+2347013525367, +2348068271140

Mujallar Jaruman Kannywood... Mujallah Ta sanin Kannywood

No comments:

Post a Comment