Showing posts with label Zango. Show all posts
Showing posts with label Zango. Show all posts

Tuesday, October 25, 2016

ADAM A ZANGO ZAI CIGABA DA FILM

ADAMU ZAI CIGABA DA FILM

Aslamu alaikum
Bayan doguwar tattaunawa akan matsala mafi tada hankali da ta faru jiya. Alhmdulillah, muna sanar da masoya, producers, directors cewa komai ya koma dai dai...mu sani sabanin zuciya babu abin da baya haifarwa.. duk yadda bawa yakai da hkuri tilas akwai ranar da zaa kure shi. musamman in abu yazo da zagi cin zarafi da cin mutuncin iyaye. Ina bawa masoya wannan sana'a ta film da masoyan adamu hkuri. Rasa adamu
adam a zango a industry gibi ne mai girman gaske, in dai kana san abu to ka taimake shi da addua yayin daka hangoshi cikin damuwa. Sannan jaridu masu aiki da kannywood hakkin ku ne ku kare mutunci film industry da JARUMAN cikin ta MAZA da MATA, musamman lokacin da wasu Jaridun ke yinkurin kassara Masana'antar ta hanyar canja sako mai kyau zuwa mummunan sako mara tushe su tura ga alumma. Duk abin da zaka rubuta dai dai yake da abin daka furta, in kai nufin alkairi Allah ya sani.. Allah ka tsare mu daga sharrin makiyya da Mahassada. Ameen

Sako daga Falalu A Dorayi

In baku manta ba a jiya ne jarumin ya sanar cewa ya daina fiilm sabida ya sami kwanciyar hankali. Ku karanta post dinmu na baya dan ganin cikkaken abin da ya faru

Monday, October 24, 2016

Adam A Zango ya dakatar da yin Film

Adam A Zango daya daga cikin manyan jaruman shirin Kannywood ya sanar cewa ya dakatar da yin Film sabida ya sami kwanciyar hankali a garesa, ya bayyana haka ne a shafinsa na instagram
, kuma hakan ya biyo bayan wata rahoto da BBC Hausa sukayi akan ya caccakawa 'yan boko magana. A yanzu dai yace shi zai staya a iya waka ne

Saturday, October 8, 2016

Adam A Zango ya goyi bayan a hukunta Rahama Sadau


 

Adam A Zango ya goyi bayan  a hukunta Rahama Sadau a yayin da ya bayyana hakan a shafinsa na Instagram, ga cikakken abin da ya rubuta a shafin nasa



INA GOYON BAYAN A HUKUNTA RAHAMA SADAU__BANA GOYON BAYAN HUKUNCIN DA AKAYIWA RAHAMA SADAU.
Manzon ALLAH S.A.W tsira da Amincin ALLAH su tabbata agareshi yace. Idan kukaga barna kuyi amfani da bakinku ko dukiyarku ko kuma karfinku wajan hanawa.

Wednesday, April 27, 2016

MUSIC: Adam A Zango - Ringing + Gambara + Mai Laya






Adam A Zango is already one of the biggest Names when you talk about Music in North. He recently released a series of Tracks on his Youtube Chanell among which is one of his most anticipated tracks Ringin,  Here are few of the tracks for you to download and enjoy
 


Tuesday, June 16, 2015

NAFISA ABDULLAHI - "I LOVE & CARE FOR ZANGO"





The bigesst story making the headlines today in the world of Kannywood Industry is that of NAFISA ABDULLAHI publicly stating that she LOVE ADAM A ZONGO. She posted on her instagram page also saying she is prepared if he will marry her. Below is what she posted on her instagram page.

Tuesday, May 19, 2015

Arewa Music and Movie Awards (AMMA 2014) Winners List






Here is the List of Winners at the Arewa Music And Movie Awards AMMA 2014



Ali Nuhu (@alinuhu) is honoured with Pride of Kannywood Award
Shehu Hassan Kano is honoured with the Life Time Achievement Award.

Ali Nuhu (@alinuhu) Won the Best Actor Popular Choice.
Adam A Zango Won the Best Actor Critics Awards
Nafisa Abdullahi (@nafisatabdulla) Won the Best Actress Popular Choice.
Jamila Nagudu won the Best Actress Critics Choice.

Monday, March 16, 2015

Ali Nuhu has finaly spoke on the FKD - white house saga


Today 16th of March 2015 saw a very great progress to the Kannywood Movie Industry as the two major houses have reconcile with each other. Adam A Zango who is the front man of white house family took to his instagram page a message that may saw flames’ heating the industry comes to an end. He apologized to Ali Nuhu who is the Leader of FKD Production and The Face of Kannywood, then went on to apologize to Rahma Sadau who is regarded as the cause of all the crises that arose within the recent days, and again went on to apologize to Aminu Saira, Yaseen Auwa, Umar K/Mazugal, Saddiq Sani Saddiq, Nazifi Asnanic, Ibrahim Birniwa, Fati Muhammad, and Sani Rainbow who showed their bitternes towards all the Actions agains Ali Nuhu and Rahma Sadau.
 Ali Nuhu also went on to reply the message on instagram accepting Adams apology and calling on all his fans and Adams fans to forgive and forget everything that went on within the days, he said Adam A Zango is a great person to him and wouldn’t give people the chance to hear him having issues with him. He also wnt on to pray for the progress of the industry.
Saddiq Sani Saddiq Also posted a photo after with him Ali Nuhu, Adam A Zango, and late Ahmad S Nuhu, saying they’ve long been friends, they respect each other and they respect what they do, Ahmad S Nuhu is late, who knows who will be next, he then prays  that may Allah increase our Love for Muhammad SAW, and may Allah increase our love for each other.
Below are what they posted on instagram






 
We hope this will be a big boost to the industry as a whole, may god help us all #AMEEN

By Umar IBN

Thursday, March 5, 2015

The Fact: Rahma Sadau suspension & Artwork Pardoned





Just recently, the popular kannywood actress who just won the Best Upcoming Actress at the City people Awards 2014 RAHMA SADAU, has been suspended for a period of six months from the industry for her recent indiscipline behavior in the industry. Rahma Sadau has previously witten a letter on November last year begging for mercy on an act of indiscipline she committed to a one Director from Jos at a location, and letter died on his way back to Jos from the location

Thursday, February 26, 2015

Ali Artwork ya yi magana akan abin da ke faruwa tsakaninsa da ALI NUHU



Wakilin mu ya sami Magana da Ali Artwok, wanda a kwanakin baya ya kara karfin wutan sa’insar da ke tsakanin Rahma Sadau da Adam A Zango, bayan zagin ali nuhu da yayi. Ga hirar tamu

MUN SAMU LABARIN CEWA ALI NUHU YASANYA AN KAMAKA AN KULLEKA A POLICE
STATION, MINENE GASKIYAR LABARIN KUMA MI KAYI MASA?


Ali Art: Da farko abinda ya faru Rahama sadau ce ta zagi Adam a zango
mai gidana a shafin instgram, wanda hakan ya tun zurani nikuma naji
zafin abun, saaboda naga babu wani babba ko wata kungiyar Film wanda
sukayi magana a Lokacin da Abin ya faru sai nima nakoma naje a shafin
instgram din na zagi Ali nuhu da ita Rahama, kuma na gaggayata mata
maganganu.

Tuesday, February 24, 2015

"Ali Nuhu ya nuna rashin jin dadinsa kan rubutun da na yi" - Rahma Sadau



Rahma sadau ta fito tayi Magana akan duk abin da ke kan faruwa a duniya finafinan kannywood. Ta yi wannan Magana ne tare da Ciroma, na Leadership Hausa Newspaper
 


CIROMA:
Salam, na aiko miki da tambayoyi kan rikicinku da Zango… amma shiru ban ji daga gare ki ba
RAHMA:
Yaushe?
CIROMA:
Kwarai na turo miki sakon Tes, kwanaki biyu kenan. Na yi zaton bayan kin karanta, ba ki son cewa komai.
RAHMA:
Yi hakuri bari na duba wayar tawa.
CIROMA:
Amma tun da mun hadu a nan yanzu, me zai hana mu tattauna a gurguje? Da farko dai da yawa jama’a na ganin kamar akwai wadanda suka zuga ki, suka ruruta wutar rikici tsakaninki da Zango. Musamman suna ambatan sunan Ali Nuhu, mene ne hakikanin abin da ya faru?
RAHMA:
Gaskiya dai ba haka abin ya kasance ba! Shi Ali ma fada ya yi min, ya umarce ni da koma na ba wa Zango hakuri, don ba shi da hannu cikin rikicin.

CIROMA:
Mene ne ainihin abin da ya haddasa rikicin?
RAHMA:
Labari ne mai tsawo, ban sa ta inda zan fara ba, amma