Saturday, October 8, 2016

Adam A Zango ya goyi bayan a hukunta Rahama Sadau


 

Adam A Zango ya goyi bayan  a hukunta Rahama Sadau a yayin da ya bayyana hakan a shafinsa na Instagram, ga cikakken abin da ya rubuta a shafin nasa



INA GOYON BAYAN A HUKUNTA RAHAMA SADAU__BANA GOYON BAYAN HUKUNCIN DA AKAYIWA RAHAMA SADAU.
Manzon ALLAH S.A.W tsira da Amincin ALLAH su tabbata agareshi yace. Idan kukaga barna kuyi amfani da bakinku ko dukiyarku ko kuma karfinku wajan hanawa.
Don haka masu jin dadin korar rahama da wadan basuji dadi ba. Musani rahama sadau dai yar uwarmuce musulma kuma bahaushiya kuma tayi laifi a addinance da kuma al'adance koda ba'a koreta ba. Dukkammu muna aika laifi wasu a bayyane wasu kuma a boye don haka muyiwa juna adalci wajan fadin gaskiya da bada shawarar arziki a cikimmu yan film da kuma yan kallon fina finan hausa baki daya. Ku roka mata yafiya don a sassauta hukuncin da akayi mata don wadanda suka yanke hukuncin ba mahaukata bane
. ba wai kudinga zage zage ba. Saboda zagi bazai gyara komai ba sai dai ya kara batawa. Idan zagi da cin mutunci zai gyara wani abu daya gyara halin da Nigeria take ciki a yau.
RAMAHA FRIEND DITACE KUMA SHE IS STILL MY BEST FRIEND AMMA HAKAN BAZAI HANA IN FADA MATA GASKIYA BA IDAN TAYI BA DAI DAI BA. ALLAH YA YAFE MANA KURA KURENMU.


Kuna iya kallan Videon da ya saka aka kre ta daga Kannywood ta wannan shafin

https://www.youtube.com/watch?v=-djNyHh_-y4

Menene Ra'ayinku akan wannan

3 comments:

  1. Ya fadi gaskia kuma yayi magana mai amfani Allah yasa wadanda akayi don su. Su gane amin

    ReplyDelete
  2. Eehhh ka fadi gaskiya.. Amma fa Ku kanka kunsan ai film din da yanzun kukeyi bakwa nuns all adanmu, infact ko rawan da kukeyi fitsara kuke koya ma yaranmu. Infact duka kannywood ya kamanta Ku gyra tsarin film dinku Ku dawo mana da al Adam Mu, bcos kayan da matar Suke sawa a film babu mutunci especially su wanduna. Allah ya shiryamu duka. Nima kaina am in support na Koran Rahama bcos Rahama ta muna fitsarancin ta mura ra. Koranta is d best.

    ReplyDelete
  3. Eehhh ka fadi gaskiya.. Amma fa Ku kanka kunsan ai film din da yanzun kukeyi bakwa nuns all adanmu, infact ko rawan da kukeyi fitsara kuke koya ma yaranmu. Infact duka kannywood ya kamanta Ku gyra tsarin film dinku Ku dawo mana da al Adam Mu, bcos kayan da matar Suke sawa a film babu mutunci especially su wanduna. Allah ya shiryamu duka. Nima kaina am in support na Koran Rahama bcos Rahama ta muna fitsarancin ta mura ra. Koranta is d best.

    ReplyDelete