Adam A Zango ya goyi bayan a hukunta Rahama Sadau a yayin da ya bayyana hakan a shafinsa na Instagram, ga cikakken abin da ya rubuta a shafin nasa
INA GOYON BAYAN A HUKUNTA
RAHAMA SADAU__BANA GOYON BAYAN HUKUNCIN DA AKAYIWA RAHAMA SADAU.
Manzon ALLAH S.A.W tsira da Amincin ALLAH su tabbata agareshi yace. Idan kukaga barna kuyi amfani da bakinku ko dukiyarku ko kuma karfinku wajan hanawa.
Manzon ALLAH S.A.W tsira da Amincin ALLAH su tabbata agareshi yace. Idan kukaga barna kuyi amfani da bakinku ko dukiyarku ko kuma karfinku wajan hanawa.