Monday, April 21, 2014

Ali Nuhu ya sami award da Film din Hausa


Jarumin Jarumai na Kannywood wato Ali Nuhu, ya sami ward na gasar kyauta ta shekara a Nigerian Entertainment award (NEA) wanda aka yi a garin New York, USA. A cikin interview da aka da Ali Nuhu ya bayyana
murnar sa matuka, kuma yana godiya da fans dinsa na facebook da twitter wanda yace ba dan kurio'insu ba da ba zai lashe wannan kyauta ba. Sunan Ali Nuhu dai ya fito a rukunai guda biyu ne, da Jarumin shekara wato Best Actor da kuma Mataimakin jarumin shekara wato supporting best actor wanda yayi nasarar lashe kyautar rukunin Mataimakin jarumin shekara da film din Hausa me suna BLOOD AND HENNA. wannan film dai yana da suna ne na turanci amma Hausa ake yi a cikin film din wanda hakan yana nuni da harkar Hausa film na Bunkasa. za ku iya samun cikakken labari akan wannan film me suna BLOOD AND HENNA a post din mu na gaba.

BEST LEAD ACTOR IN FILM
OC Ukeje (Alan Poza)
Femi Jacobs (The Meeting)
Bimbo Manuel (Hereos and Zereos)
Ali Nuhu (Confusion Na Wa)
Hakeem Kazim (Last Flight to Abuja)
Mike Ezuruonye (Friendly Scorpion)

BEST SUPPORTING ACTOR IN FILM
Ali Nuhu (Blood and Henna)
Jide Kosoko (The Meeting)
Gabriel Afolayan (Hereos & Zereos)
Jim Iyke (Last Flight to Abuja)
OC Ukeje (Confusion Na Wa)
Alfred Atungu (Twin Sword)

No comments:

Post a Comment