Tuesday, April 22, 2014

ZANGO YA DAWO


The Prince of Present Times wato Adam A Zango ya sami fitowa aiki bayan rashin lafiyar da ta kwantar da shi na wasu lokuta a kwanakin da suka gabata. Mun samu labari cewa a halin yanzu an sallame shi daga gadon asibiti bayan samun lafiya, kuma an shaida cewa har ya fara fita aiki a yanzu

No comments:

Post a Comment