
Wednesday, November 2, 2016
VIDEO: IBN – Hausa Rapper || @ibnofficial

Tuesday, October 25, 2016
ADAM A ZANGO ZAI CIGABA DA FILM
ADAMU ZAI CIGABA DA FILM
Aslamu alaikum
Bayan doguwar tattaunawa akan matsala mafi tada hankali da ta faru jiya. Alhmdulillah, muna sanar da masoya, producers, directors cewa komai ya koma dai dai...mu sani sabanin zuciya babu abin da baya haifarwa.. duk yadda bawa yakai da hkuri tilas akwai ranar da zaa kure shi. musamman in abu yazo da zagi cin zarafi da cin mutuncin iyaye. Ina bawa masoya wannan sana'a ta film da masoyan adamu hkuri. Rasa adamu
adam a zango a industry gibi ne mai girman gaske, in dai kana san abu to ka taimake shi da addua yayin daka hangoshi cikin damuwa. Sannan jaridu masu aiki da kannywood hakkin ku ne ku kare mutunci film industry da JARUMAN cikin ta MAZA da MATA, musamman lokacin da wasu Jaridun ke yinkurin kassara Masana'antar ta hanyar canja sako mai kyau zuwa mummunan sako mara tushe su tura ga alumma. Duk abin da zaka rubuta dai dai yake da abin daka furta, in kai nufin alkairi Allah ya sani.. Allah ka tsare mu daga sharrin makiyya da Mahassada. Ameen
Sako daga Falalu A Dorayi
In baku manta ba a jiya ne jarumin ya sanar cewa ya daina fiilm sabida ya sami kwanciyar hankali. Ku karanta post dinmu na baya dan ganin cikkaken abin da ya faru
Monday, October 24, 2016
Adam A Zango ya dakatar da yin Film
, kuma hakan ya biyo bayan wata rahoto da BBC Hausa sukayi akan ya caccakawa 'yan boko magana. A yanzu dai yace shi zai staya a iya waka ne
Friday, October 21, 2016
VIDEO : BOC Madaki - MADARAR LEBE (VIRAL VIDEO)

WatchBOC MADARAR LEBE (VIRALVIDEO)
Saturday, October 15, 2016
Akon, Jeta Amata, invites Rahama Sadau to Hollywood

Akon and Jeta Amata have invited Rahama Sadau to visit their film set in Los Angeles, California, where they are working on a project.
Rahama Sadau announced this on her twitter handle

The duo has invited the actress to visit their film set in Los Angeles, California, where they are working on a project which will take them to Senegal, South Africa and Nigeria in December.
Rahama Sadau took to Twitter to share the good news
Rahama Sadau was recently expelled from Kannywood by the Motion Pictures Practitioners Association of Nigeria for featuring in a romantic music video by Jos born singer, ClassiQ.
You Can watch the Video here
https://www.youtube.com/watch?v=-djNyHh_-y4
Thursday, October 13, 2016
MUSIC: This is Arewa Dance Party MIX 2016
Saturday, October 8, 2016
Adam A Zango ya goyi bayan a hukunta Rahama Sadau

Adam A Zango ya goyi bayan a hukunta Rahama Sadau a yayin da ya bayyana hakan a shafinsa na Instagram, ga cikakken abin da ya rubuta a shafin nasa
Manzon ALLAH S.A.W tsira da Amincin ALLAH su tabbata agareshi yace. Idan kukaga barna kuyi amfani da bakinku ko dukiyarku ko kuma karfinku wajan hanawa.
